Hukumar yan sandan NAjeriya
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wani mutum ya ransa bayan babbar motar kaya ta murkushe shi yayin da yake hanzarin zuwa sallar Juma’a.
Dakarun yan sanda sun mamaye dazuka bayan samun labarin yan bindiga sun sace Fasto Akesinro, ma'aikaci a asibitin FMC na gwamnatin tarayya da ke Ondo.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta aika sakon gayyata ga Sanata Lawan Adamu (LA) bisa zargi yi wa rayuwar gwamna Uba Sani barazana da kuma shirga masa karya.
A labarin, nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta bayyana cafke mata da miji da su ka shirga karya cewa an yi garkuwa da data daga cikinsu.
A jihar Bauchi, dan sanda ya harbe soja yayin takaddama kan wata motar da ake zargin tana dauke da ma’adanan da aka hako ba bisa ka'ida ba a garin Futuk.
Wasu rahotanni a jihar Kaduna sun tabbatar da mutuwar sanannen ɗan daba, Habu Dan Damisa abin da ya jawo da martani daban-daban da maganganu a jihar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun fafata da mafarauta a jihar Neja. Musayar wutar da aka yi tsakanin bangarorin biyu ya jawo an hallaka mafarauta.
Wata dalibar ‘yar shekarar karshe a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi ta mutu a asibiti lokacin da ake kokarin raba ta da ciki wanda ya kai har na wata shida.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka shiga mawuyacin hali bayan ƴan bindiga sun mai farmaki kan wani gida da ke cikin birnin Katsina tare da kwashe ƴan gidan.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari