Kasafin Kudi
Tsohon darakta janar na ofishin kasafin kuɗin tarayya, Bode Agusto, masanin tattalin arziƙi ya mutu yana da shekaru 68 a duniya ranar Alhamis, 19 ga wata.
Gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zata miƙa kasafin kuɗin 2024 wanda ya kai N26tr daga yanzu zuwa karshen 2023.
Hukumar ba da lamuni ta duniya, IMF ta gindaya sharuda ga Najeriya da sauran kasashen Afirka da ke son a yafe musu basukan da su ka ci da ya yi katutu.
Kusan an yi ba ayi ba ne a kamfanin BUA, bayan an gama murnar sauke kudin buhun simintin, kamfanin ya tashi farashin fulawa, sukari, taliya a 'yan kwanakin nan.
Rahotanni sun tabbatar da cewa tsohon shugaban hukumar FIRS, Muhammad Nami ya salwantar da Naira biliyan 11 kwanaki biyu bayan Shugaba Tinubu ya koreshi.
Kasar China ta rage yawan bashin da ta ke bai wa Najeriya da sauran kasashen Nahiyar Afirka kan saba ka'idar biyan bashi kan lokaci kamar yadda aka yi alkawari.
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa (NBS), ta bayyana cewa yanzu haka bashin da ake bin Najeriya ya kai naira tiriliyan 87, wanda kowane ɗan Najeriya zai biya naira.
Babban bankin Najeriya (CBN), ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa yana ƙoƙarin sauya fasalin kuɗaɗen Najeriya ta yanda duk dala ɗaya za ta dawo.
Alhaji Aliko Dangote, babban attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afrika ya samu wata gagarumar riba da ta ba shi damar shiga cikin jerin manyan attajirai 100 na duniya.
Kasafin Kudi
Samu kari