Kasafin Kudi
Gwamnati ta yi watsi da batun Mambilla a 2024, Tun a shekarar 2017 Muhammadu Buhari ya amince a kashe $5.792bn domin wannan aiki, har yau dai maganar ba tayi nisa ba
Shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila ya yi martani kan jita-jitar cewa an ware biliyan 21 don gyaran gidansa da ke Abuja inda ya ce karya ce.
Kasafin kudin da gwamnatin tarayya ta shirya ya nuna abin da aka ware da sunan tafiye-tafiyen Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima a shekarar badi ya zarce N15bn.
An fara gudanar da taron jin ra'ayoyin jama'a kan kasafin kudin 2024 da shugaban kasa Tinubu ya gabatarwa majalisar dokokin tarayya a birnin tarayya Abuja.
Gwamnatin tarayya ta rabawa jihohi da birnin Abuja N135bn a karkashin tsarin NG-CARES. Nasarawa da Kuros Ribas sun fi kowane samun kaso mai tsoka.
Tsofaffin shugabannin kasa na mulkin farar hula da sojoji kamar Olusegun Obasanjo, Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari su na da kaso a kasafin kudin 2024.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas, ya yi sauye sauye a shugabancin kwamitocin majalisar 26 da ƙarin kwamiti ɗaya a zaman ranar Jumu'a.
Dan majalisar tarayya, Alhassan Doguwa, ya karyata ikirarin cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatarwa yan majalisa da fankon kasafin kudin shekara mai zuwa.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya fitar da sabuwar sanarwa kan asusun bankunan da ba su da lambobin BVN da NIN inda ya ce za a kulle su a farkon shekarar 2024.
Kasafin Kudi
Samu kari