Kasafin Kudi
Kusan dukkan Arewacin Najeriya ne suka rasa samun hannun jarin turawa a shekarar da ta gabata saboda wasu dalilai. An bayyana kadan daga dalilan da suka ja.
Gwamna Abba Kabir ya ware biliyoyin kudade don gyaran gidan gwamnati da abinci da kuma gyaran gidansa da ke Kwankwasiyya City da ke cikin birnin Kano.
Rahoton AuGF ya fallasa yadda ake bushasha da dukiyar gwamnati a ma’aikatu. Wasu ma'aikatu sun saba kashe fiye da abin da aka yi masu tanadi a kasafin kudi.
Osita Okechukwu ya ce akwai hadari idan aka tashi mafi karancin albashi sosai, ya ce gwamnati tayi hattara, kul ta biyewa NLC wajen laftawa ma’aikata kudi.
An raba sama da Naira tiriliyan 6 daga asusun tarayya na FAAC a shekarar bara. Mun kawo bayanin kudin da aka ba kowane Gwamna daga FAAC a shekarar ta 2023.
Sanata Ben Bruce ya ce a koma amfani da Glo domin kiran waya da hawa yanar gizo. Idan ba mu yi wadannan abubuwa uku ba, sai mu zo wata rana za a ji $1 za ta N5000.
Bankin CBN ya bankado wasu makudan kudade da suka kai dala biliyan 2.4 wadanda suke jawo faduwar darajar Naira da tabarbarewar kasuwar hada-hadar kudi.
Socio-Economic Rights and Accountability Project ta ce dole a biniki bashin da aka karbo a baya. Muhammadu Buhari ne shugaban kasa da Najeriya ta ci bashin.
Bloomberg Billionaires Index sun nuna arzikin Aliko Dangote sun karu. Attajirin abokin Aliko Dangote, Femi Otedola ya cincida shi har ya mallaki $22bn a duniya.
Kasafin Kudi
Samu kari