Kasafin Kudi
Shugaban kasa Bola Tinubnu ya soki Sanata Abdul Ningi inda ya ce wadanda suke korafi kan cushe a kasafin kudin shekarar 2024 da cewa ba su san lissafi ba.
Idan muka duba kasuwar canji a ranar Laraba, za mu ga cewa an yi cinikin $1 akan N1,410 a hada-hada, N1,492 a kasuwar NAFEM. Darajar Naira ta ƙaru da N68.
Wata ƙungiya da ta haɗa gaba ɗaya ƙungiyoyin kishin jihar Bauchi ta yi kira ga Sanata Akpabio ya gaggauta sauka daga muƙamin shugaban majalisar dattawa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci majalisar wakilan tarayya ta tsawaita wa'adin aiwatar da kasafin kuɗin 2023 da karin da aka yi zuwa Yuni.
A ranar Talata ne majalisar dokokin jihar Abia ta zartar da kudirin dakatar da biyan kudaden fansho ga tsofaffin gwamnoni da mataimakansu a jihar.
Ned Nwoko, sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, ya bayyana cewa ya samu kudin ayyukan mazaba da suka kai Naira biliyan daga kasafin kudin da aka raba wa 'yan majalisu
Wasu sun fito sun soki yadda aka yi wuf aka dakatar da Abdul Ningi daga majalisa. Kungiyar Arewa ta bukaci Majalisa ta soke dakatarwar Sanata Abdul Ningi.
Sanata Enyinnaya Abaribe ya ce ya samu N266m daga kudin yayin da Ali Ndume ya yi ikirarin cewa ya samu fiye da N200m sabanin N500m da aka yi ikirarin sun karba.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yi kira ga shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio da ya yi murabus daga mukaminsa yayin da ta goyi bayan Sanata Abdul Ningi.
Kasafin Kudi
Samu kari