Jihar Niger
Wasu 'yan daba dauke da makamai sun kutsa wajen wani bikin aure a jihar Neja inda suka tafka barna. 'Yan daban sun hallaka wani ma'aikacin lafiya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Niger ta yi nasara kan bata garin da ke musanyawa mutanen katin cirar kudi na ATM. Suna dauke da katunan ATM 42 lokacin kamensu.
Sheikh Sani Rijiyar Lemo ya gargadi Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye da ta cire hannunta game da aurar da mata marayu 100 a jihar Niger.
Tsohon Janar na sojoji, Garba Duba wanda ya fafata a juyin mulkin shekarar 1966, ya riga mu gidan gaskiya a yau Juma'a 18 ga watan Mayu a birnin Abuja.
Ministar harakokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye ta janye karar da ts shigar kan kakakin Majalisar jihar Niger kan shirin aurar da mata marayu 100 a jihar.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta dakatar da shirin aurar da ƴan mata 100 a jihar Niger da kakakin Majalisar jihar ya yi alkawarin daukar nauyi.
Ma’aikatar ma’adanan kasa ta jihar Neja ta damke wasu mutane 30 da ake zargi da hakar ma’adanai a yankin Maitumbi ba bisa ka’ida ba. cikin mutanen akwai yara.
Limaman Musulunci sun sha alwashin ci gaba da shirinsu kan aurar da mata marayu guda 100 da suka yi niyya a karamar hukumar Mariga a jihar Niger.
Yayin da ministar mata ke ganin hakan ba daidai bane, kakakin majalisar dokokin jihar Niger, Abdulmalik Sarkin Daji ya fasa ɗaukar nauyin auren mata marayu 100.
Jihar Niger
Samu kari