Ncaa (Nigerian Civil Aviation Authority)
Gwamnatin tarayya ta yi babban gyara a ma'aikatar sufuri, ta kori manyan daraktoci
Gwamnatin tarayya ta yi gagarumin garambawul a hukumar jirgin sama na Najeriya (NCAA), a ranar Laraba, 2 ga watan Satumba, ta kuma kori wasu manyan daraktoci.
Cutar COVID-19 ta kwantar da wani Shugaban Kungiyar CAN a Najeriya
Jiya mu ka ji cewa Coronavirus ta harbi Shugaban Kiristocin Jihar Adamawa. Stephen Mamza ya killace kansa a dakin jinya, ya na samun kulawar malaman asibiti.
Shugaban NCDC ya bayyana abin mamakin da ba a sani ba game da cutar Coronavirus
Shugaban NCDC ya ce 90% na masu cutar COVID-19 su na warkewa ne da kansu. Dr. Chikwe Ihekweazu ya fadi yadda Marasa lafiya su ke bi su warke daga Coronavirus.
Sunaye: Buhari ya yi sabbin muhimman nade - nade a CBN, NCC da NCAA
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi nade-nade masu muhimmanci a babban bankin kasa (CBN), hukumar harkokin sadarwa (NCC) da wata hukumar harkokin jiragen same (NCAA). Shugaba Buhari ya amince da nada Kingsley Obiora a matsayin m