Nadin Sarauta
A madadin Sarakunan Imo, Dr. Emmanuel Chukwuagina Okeke CFR ya bada sarauta ga Muhammadu Buhari a wajen taya APC da Bola Tinubu kamfe a yankin Kudancin Najeriya
Za a ji labari cewa canza kudi ya jawo Sarkin Iwo ya zama daidai da Maroki. Abdurosheed Akanbi ya ce ba zai iya bugun kirji ya ce yana da N20, 000 a yanzu ba.
Sabon Sarkin Kontagora Muhammadu Bararu Mu’azu II wanda ya karbi sandar girma jikan Umaru Nagwamatse ne, wanda Kakansa, Mu’azu ya yi shekaru kusan 13 a sarauta.
Yanzu muke samun labarin yadda Allah ya dauke wani fitaccen basaraken da ya shekara 77 yana bauta a masarautar Alaafin na Oyo rasuwa. An fadi tarihinsa kadan.
Za a ji tarihin yadda ‘Dan takaran APC a babban zaben 2023, Bola Tinubu ya samu sarautar Jagaban. An yi nadin sarautar ne a ranar 26 ga watan Fubrairu 2006.
Hameem Nuhu Muhammada Sanusi shi ne babban 'dan marigayin Sarkin Dutse da ya kwanta dama a makon da ya gabata. Ya gaji karagar mahaifinsa yana matsayin matashi.
Shafin rumbun ilimi ta rubuta takaitaccen tarihin marigayi sarkin Dutse, Mai Marata Alhaji (Dr.) Nuhu Muhammad Sanusi wanda ya rasu jiya 31 ga Junairu, 2023.
Za a ji yadda Godwin Emefele ya ce ba zai yi aiki da duk wanda yayi aiki da Sunusi Lamido ba, sai ya kawo surukinsa ya bashi minting and printing ba a ka'ida ba
‘Yaruwar Ado Bayero, Fulani Hasiya Bayero ta rasu a makon da ya wuce. Bola Tinubu ya ce duk wanda ya san Marigayiya Fulani Hasiya Bayero, ba zai manta da ita ba
Nadin Sarauta
Samu kari