Nadin Sarauta
An tube Bello Kirfi daga matsayin Waziri a Fadar Masarautar Bauchi, za a nada Alhaji Muhammad Uba Kari. Za a ji asalin abin da ya faru har abin ya kai ga haka.
Sa'adatu Kirfi, yar tubabben Wazirin Bauchi, Bello Kirfi ta rubuta wasika na ajiye aikinta a matsayin kwamishinan Gama Kai da Kananana Masana'antu na Bauchi.
Masarautar Bauchi ta kori Bello Kirfi, tsohon ministan ayyuka na musamman kuma Wazirin Bauchi daga sarautarsa kan abin da ta kira 'rashin biyayya' ga gwama
ShugabaBuhari ya sabunta nadin shugaban hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na kasa, NAFDCAC, Farfesa Mojisola Adeyeye bayan karewar wa'adinta na farko
A dandalin sada zumunta na Twitter, Adam Sanusi Lamido ya wallafa hoton mahaifisa, Muhammadu Sanusi tare da wasu ‘ya ‘yansa mata uku da suka gama karatun MSc.
Ibrahim Muhammad Aminu yana kalubalantar rawanin Sarki Ahmed Nuhu Bamalli. Tsohon Wazirin Zazzau, ya ce Gwamna Nasir El-Rufai ya saba doka wajen nada shi Sarki
Hankula sun matukar tashi yayin da rikici ya balle a fadar Ikirun dake jihar Osun bayan an nada sabon sarki wanda ‘yan gidan sarauta suka ce basu so ko kadan.
Ohworode na masarautar Olumo a jihar Delta, mai martaba Ovie Dr R.L Ogbon ya nada Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat Ganduje nadin sarauta
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyonta sanye da kaya irin na sarauta a matsayinta na sarauniya, ta ce sam ba za ta iya kusantar namiji ba.
Nadin Sarauta
Samu kari