Nadin Sarauta
Majalisar naɗa sabon Sarki a masarautar Iseyin, ƙaramar hukumar Iseyin a jihar Oyo ta zabi Prince Olawale Oyebola a matsayin wanda zai gaji Sarki ranar Talata.
Gwamnatin jihar Ekiti ta dakatar da wani babban basarake mai suna Cif Gabriel Bodunde kan rashin biyayya da kuma wuce gona da iri kan matakin doka a jihar.
Malam Muhammadu Sanusi ya yi wa ‘yan jarida jawabi bayan zamansa da Bola Ahmed Tinubu, a cewarsa dole sai an samu mafitar da za tayi wa Nijar da Najeriya aiki
Ana zargin an daura hotunan Muhammadu Sanusi II da na Shugaban kasa a gidan Gwamnatin Kano, a hedikwatar APC da ke birnin tarayya, an ga allon Abdullahi Ganduje
Za a ji yadda daya daga cikin matan marigayi Sarkin Dutse, Asiya Nuhu Sanusi, ta maka Sarki Hamim Nuhu Sanusi, a gaban kotun Musulunci a kan rabon gadonta.
Gwamnatin jihar Osun ta dakatar da wani basaraken gargajiya mai suna Abeeb Agbaje daga shiga harkokin Hada-hadar filaye a yankin da yake jagoranta. Matakin.
Gwamnatin Bauchi karkashin jagorancin gwamna Bala Muhammed ta kori Sarakunan gargajiya 6 daga kan kujerunsa bisa shiga siyasa, rashin ladabi da wasu laifuka.
Rahotanni sun tabbatar da cewa basarake, Esogban na Benin, Chief David Edebiri ya riga mu gidan gaskiya a Asibitin kuɗi bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar, ya nada Alhaji Ahmad Abubakar Walama a matsayin sabon Sarkin Malaman Gombe’ kuma daya daga cikin masu nada sarki.
Nadin Sarauta
Samu kari