Manyan Labarai A Yau
An yi ta yada wani faifan bidiyo mai nuna cewa mai tsaron gidan Ivory Coast ya yi amfani da laya a wasan karshe na AFCON 2023 tsakaninsu da Najeriya.
Dakarun tsaro sun yi nasarar kama Kachalla Duna Tagirke, hatsabibin 'dan bindiga da ya addabi garuruwan jihar Sokoto. Yana da goyon bayan Bello Turji.
Wani mutumi ya nemawa kansa mafita inda ya yi amfani da dutsen guga wajen girka ayabanasa sakamakon tashin gauron zabi da farashin iskar gas ya yi.
Kungiyar SERAP ta bayyana cewa baban Odita Janar na tarayya ya umurci babbann bankin Najeriya (CBN), da ya yi bayani kan dalilin raguwar asusun kudaden waje.
Dakarun sojoji na Operation Safe Haven da ke aikin samar da zaman lafiya a jihar Olateau, sun yi nasarar gano wata masana'anta inda ake kera muggan makamai a jihar.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a magance matsalolin da suka taru suka dabaibaye kasar nan.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu za ta raba kayan hatsi kyauta ga talakawan Najeriya, Abubakar Kyari, ministan noma da tsaron abinci ya bayyana.
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa tubabban mayakan Boko Haram, sun yi tuba ta gaskiya kuma ba za su sake komawa kan mummunar dabi'ar yin kashe-kashe ba.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wani malamin jami’ar Abia ya durkusa kan gwiwarsa don neman auren wata dalibarsa a aji a ranar masoya ta duniya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari