Labaran Soyayya
Wata matar aure ta koka kan yadda attajirin mijinta ya ƙi sakar mata kuɗi ta wala yadda ta ke so. Ta bayyana cewa kwata-kwata N50k kawai yake ba ta a wata.
Wata matashiyar budurwa ƴar Najeriya ta sha kuka yayin da ta ke bayyana dalilanta na fasa auren attajirin saurayinta ana dab da biki. Mutane sun tausaya mata.
Wani mutum ya fusata bayan matarsa da suke tare ta gudu ta bar gidansa, don ya huce haushi da takaici ya auro mata uku a rana daya don gudun wulakanci irin haka
Matashiyar budurwa ta ba da labarin yadda ta yi nasarar hada kan samarinta uku a lokaci guda, sun tayata kwasan kaya zuwa sabon gida ba tare da sun sani ba.
Wata amarya ta tada zaune tsaye yayin ta bukaci ango tun kafin aure da ya makala sunanta a nasa kamar yadda su ma mazan ke sa mata su dauki sunansu su saka.
Wata budurwa da ta yi wa maza biyu alkawarin aure ta cika da mamaki bayan daya daga cikin masoyan nata ya bayyana a ranar aurenta, ya hana ta zuwa wajen biki.
Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta yi nasarar kama Amarah Kennedy, mutumin da ake zargi da yada hotuna marasa kyau na tsoffin yan matansa a soshiyal midiya.
Bidiyon wani shagalin biki da aka yi a saukake ya ta da kura a intanet. Baya ga yinsa da aka yi a saukake an gabatar da karamin kek da lemun kwalba 2 ne kacal.
Wani abun kunya ya faro a wajen wani shagalin biki lokacin da amarya ta yi kokarin mannawa mijinta kiss. Amaryar dai ta yi barin abinci a jikin mijin nata.
Labaran Soyayya
Samu kari