Labaran Soyayya
Wata mata da aka bayyana a matsayin Lubanga Nachi ta yadu a dandalin soshiyal midiya saboda saurayinta mai suna Izoh ya rabu da ita bayan ya yi sabuwar budurwa.
Wani magidanci ya samu kan shi cikin halin tasku bayan matarsa ta ƙi yarda su yi kwanciyar aure shekara uku bayan aurensu. Ta ƙi amincewa da shi gaba ɗaya.
Matar aure, Amudalat Taiye, ta roki Kotu ta datse igiyoyin aurenta da mai gidanta, Abdulwaheed Aminu, saboda baya ƙaunarta kuma yana mata barazana da rayuwa.
Wani magidanci ya garzaya kotu neman a raba aurensa da matarsa saboda yadda ta ke takura masa da rashin ganin darajarsa. Kotun tace babu aure a tsakaninsu.
Wani matashi dan Najeriya ya bar mutane baki bude yayin da ya tsara wata budurwa kan wani babur din. Ya roke ta da ta ba shi lambar wayarta cewa yana da kudi.
Wata yar Najeriya da ke tafiyar da asusun banki guda tare da mijinta ta yashe gaba daya kudaden da ke ciki sannan ta yi batan dabo. Labarin ya yadu a intanet.
Wata mata a shafin TikTok, Claire Wiyfengla, ta ja hankalin mata kan cewa duk wacce ba ta shirya duƙar da kai ta yi wa namiji biyayya ba, karma ta yi aure.
Wata budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyo inda ta koka kan cewa za ta shiga sabon shekarar 2023 ba tare da mijin aure ba. Ta kuma gargadi mata kan 'feminism'
Wata matsakaiciyar matar aure kyakkyawa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya yayin da ta wallafa Hotunan mijinta mai matukar girma, mutane maida mata raddi.
Labaran Soyayya
Samu kari