Labarin Sojojin Najeriya
Abuja - Alamu masu karfi na nuni da cewa harin da aka kai wa sojoji na Guards Brigade da ke sintiri na musamman a yankin Bwari a babban birnin tarayya Abuja, d.
Abuja - Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta bayyana a ranar Talata cewa ta kara baza jami’anta a babban birnin tarayya Abuja, bayan rahotannin hare-haren da aka k.
Mun kawo wuraren ‘Yan ta’adda ke shirin kai wa hari a birnin tarayya. ‘Yan ta’addan Boko Haram da ‘Yan bindiga sun tare a wasu unguwanni a Birnin na Abuja.
A daren yau aka dauke Sunday Odoma Ojarum da Janet Odoma Ojarume. ‘Yan bindiga sun kutsa har gidan na su, suka dauke su a lokacin da al’umma suke ta barci.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Jihar Borno - Wasu mutane biyar da ake zargin 'yan Boko Haram ne da suka hada da Mallam Isa, kwamanda a kungiyar, sun mika wuya ga dakarun sojojin Najeriya a B.
Dakarun Operations Hadin Kai, sun tabbatar da ceto wata yar makarantar Chibok, Ruth Bitrus, wacce ta kubuta daga hannun yan ta'addan Boko Haram tare da danta.
Aminu Bello Masari, gwamnan Jihar Katsina, ya ce gwamnati ta gaza samarwa yan Najeriya tsaro. Masari ya bayyana hakan ne cikin wata hira da BBC Hausa ta yi shi
Sojoji sun dakile harin da wasu yan ta’adda da ake zaton suna da alaka da yan Boko Haram/ISWAP suka yi yunkurin kaiwa sansaninsu da ke Sarkin Pawa, jihar Neja.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari