Kwara
Kotun yanki a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta gamsu da buƙatar wata matar aure, Balkisu Imam, ta raba auren da ke tsakaninta da mijinta kan rashin soyayya.
Wasu mahara da ake tsammanin masu garkuwa da mutanen sun sace mutane da yawa a kauyen Ora da ke yankin ƙaramar hukumar Ekiti ta jihar Kwara, sjn shiga fada.
Tsohon sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ƙwara, Alhaji Rasaq ya tattara ƴan komatsansa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kutsa kai gidan ɗan majalisar dokokin jihar Kwara da tsakar dare, sun yi awon gaba da matarsa da kuma 'ya'yansa biyu.
Jama'a sun shiga mamaki bayan gano yadda budurwa ta kammala digiri mai dauke da taragon da babu kamarsa a wannan zamani da ake karatun boko da wuya
‘Yan fashi sun raba wani mutum da kudinsa bayan ya fito daga cikin banki. Abin da ya bada mamaki shi ne wadanda su ka yi fashin sun zo da shihar 'yan sanda.
Gwamnatin jihar Kwara karkashin jagorancin Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq, ta jaddada matsayarta cewa ba zata gudanar da bikin murnar 1 ga watan Oktoba ba.
Ƴan bindiga waɗanda ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai sabon hari a jihar Kwara, inda suka yi awon gaba da wata mata da ƴaƴanta guda uku.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani manomi lokacin da yake dawowa daga gona tare da ɗiyarsa jihar Kwara. Ƴan sanda sun tabbatar da aukuwar lamarin.
Kwara
Samu kari