Kiwon Lafiya
Gwamnatin tarayya ta bayyana sabon shirin da zai inganta lafiyar mata masu haihuwa a fadin tarayyar kasar ta hanyar yi masu tiyata kyauta idan bukatar ta taso.
Likitoci karkashin kungiyar likitocin Najeriya (NMA) sun sanar da shiga yajin aikin sai baba ta gani a asibitin Murtala Muhammad da ke jihar Kano.
Kungiyar likitoci ta kasa (NMA), reshen jihar Kano ta ba gwamnatin jihar wa'adin awanni 48 ta kori kwamishiniyar walwala da jin kai ta jihar, Hajiya Amina Abdullahi.
Ana ta yada labarin cewa hafsan sojojin Najeriya, Laftanar janar Taoreed Lagbaja yana fama da matsanancin rashin lafiya wanda har an fara neman kujerarsa.
Yayin da yan Najeriya ke ta yada rade-radin rashin lafiyar Bola Tinubu, hadimin shugaban a bangaren siyasa, Ibrahim Masari ya yi magana kan jita-jitar rashin lafiya
Gwamnatin jihar Borno ta hannun ma'aikatar lafiya ta sanar da ɓarkewar cutar kwalara a wasu ƙananan hukumomi sakamakon ambaliyar ruwan da ta faru.
Ma'aikatan jinya da ungozoma na jihar Kano sun yi barazanar tsunduma yajin aiki matuƙar gwamnati ta gaza yin wani abu game da buƙatunsu nan da kwana 15.
Kungiyar likitocin hakori ta kasa (NAGGMDP) ta koka kan cewa likitoci a Kano sun yi karanci a halin yanzu tare da yin barazanar shiga yajin aikin daga 1 ga Oktoba.
Matar gwamnan jihar Akwa Ibom ta rasu. Legit ta tattaro muku abubuwa 5 masu muhimmanci kan matar gwamnan da ta rasu bayan rashin lafiya a asibitin Najeriya.
Kiwon Lafiya
Samu kari