Jihar Kebbi
A yau Juma'a 19 ga watan Janairu ne Kotun Koli za ta yanke hukunci kan shari'ar zabukan gwamnoni a jihohin Nasarawa, Kebbi, Gombe, Delta da kuma Ogun.
Kotun kolin Najeriya ta zabi ranar Jumu'a, 19 ga watan Janairu, 2024 domin yanke hukunci kan taƙaddamar zaɓen gwamnonin jihohi biyar na watan Maris, 2023.
Shugaban ASUU reshen jihar Kebbi ya tabbatar da yin garkuwa da babban malamin jami'ar kimiyya da fasaha da ke Alieru, har yanzun ƴan sanda ba su yi magana ba.
Kotun koli a Najeriya ta tanadi hukuncinta kan taƙaddamar wanda ya samu nasara a zaben gwamnan jihar Kebbi da aka yi ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Usman Abubakar Damana ya riga mu gidan gaskiya a yau Laraba 3 ga watan Janairu a birnin Kebbi.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane da ake zarginsu da safarar miyagun kwayoyi ciki har da wanda ke sayarwa yan bindiga kwaya a jihohin Zamfara da Kebbi.
Gwamnatin Kebbi a sanarwar da ta fitar a safiyar ranar Alhamis, ta tabbatar da cewa tsohon shugaban karamar hukumar Maiyama ya rasu, yau za a birne shi a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta sha alwashin korar duk wani kwamishina da ya siyar da motar da gwamnatin ta ba shi. Akalla kwamishinoni 26 ne suka samu kyautar mota.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da biyan kudin gratuti ga ma'aikatan da suka yi ritaya ko suka rasu a matakin jiha da kananan hukukomi a jihar.
Jihar Kebbi
Samu kari