Katsina
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun tallafin €100m daga Faransa. Za a yi aiki a Katsina, Legas da Abuja a matakin farko kafin sauran jihohin kasar.
Jami’an tsaro, da suka hada da sojoji, 'yan sanda sun kashe ’yan bindiga 30 a Katsina, yayin da jami’an tsaro 5 da farar hula ɗaya suka rasa rayukansu.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addannci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka wani fasto da mutum guda a yayin harin.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya bayyana cewa lokacin yaudarar ƴan Najeriya ya wuce, ya kamata haɗakar yan adawa su yi bayani kan tallafin fetur.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya tabo batun matsalar rashin tsaron da ake fama da ita. Ya bayyana cewa 'yan bindiga na rayuwa ne a cikin jama'a.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya taso hadakar jam'iyyun adawa a gaba. Ya bayyana su a matsayin masu jin haushi saboda kasa samun gurbi a gwamnati.
An samu tsautsayi bayan wani dan banga ya harbe wani yaro a wajen bikin aure a Unguwar Liman, Magama Jibia, Katsina, inda yaron dan shekara 10 ya rasa ransa.
Tsohon shugaban PDP na jihar Katsina, Hon. Salisu Lawal Uli, ya ce ya gaji da zama a jam'iyyar da shugabancinta ke tangal tangal, ya sanar da komawa haɗakar ADC.
A labarin nan, za a ji cewa wasu 'yan Najeriya sun fara yada labarin rasuwar tsohon mataimakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan ya sha jinya.
Katsina
Samu kari