Katsina
Gwamna Dikko Radda ya nada tsohon ministan sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, a matsayin shugaban majalisar gudanarwa ta jami’ar UMYU Katsina.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda ya amince da sakin miliyoyin Naira domin biyan tallafin karatu ga dalibai yan asalin jihar a zangon karatu na 2024/2025.
Jami'ar tarayya da ke Dutsin-Ma a jihar Katsina (FUDMA) ta samu sabon shugaban da zai jagoranci al'amuranta. An nada Farfesa Mohammed Othman a mukamin.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi garambawul a majalisar zartarwar jihar. Gwamna Dikko Radda ya sauyawa wasu kwamishinoni wuraren aiki.
'Yan bindiga sun saki mutum 19 da suka yi garkuwa da su a Katsina, bayan tattaunawar zaman lafiya karkashin shirin 'Operation Safe Corridor' a Katsina.
Wasu mutanen Kano da ke zaune a karamar hukumar Shanono sun koka kan hare haren 'yan bindiga da suke shigo musu daga Katsina. Sun nemi agajin Abba da Tinubu.
Gwamna Dikko Radda ya nada sababbin kwamishinoni uku da manyan sakatarori takwas a Katsina, inda ya bukaci su yi aiki da gaskiya, amana da tsoron Allah.
Sanata Mohammed Muntari Dandutse daga Katsina ta Kudu ya ce sauya sheƙa daga jam’iyya zuwa wata na cin amanar dimokuraɗiyya da kuma amincewar jama’a.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun tara shanun sata sama da 200, suka sako su cikin gonaki a karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina.
Katsina
Samu kari