Kasashen Duniya
Gwamnatin Koriya ta Arewa karkashin Kim Jong Un ta harba makamai masu linzami 10 bayan jin motsin Amurka da Koriya ta Kudu a kusa da shi a Koriya ta Kudu.
An harba makamai masu linzami kusa da ofishin Jakadancin Amurka a Bagadaza yayin da ake cigaba da yaki. Harin ya shafi wajen saukar jiragen Amurka a Iraq.
Shugaba Donald Trump ya nuna cewa ya yi nasara a kan Iran, amma har yanzu masana na ganin bai ka ga nasara ba saboda wasu dalilai da suka hada da toshe Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya kai mummunan hari tsibirin Kharg da ke dauke da arzikin man Iran. Iran ta yi martan da cewa za ta dauki fansa a harin da aka kai.
Gwamnatin Iran ta jaddada cewa dakarun sojojin juyin juya hali sun shirya tunkarar kowane kalubale a yakin da ake ta musayar wuta da Amurka da Isra'ila.
Amurka ta sanya ladan $10m kan Mojtaba Khamenei da shugabannin IRGC. Trump ya ce sauyin gwamnati a Iran zai faru amma jami'an tsaro na kashe masu zanga-zanga.
Pete Hegseth ya ce Amurka ta ruguza masana'antun makaman Iran. Ya bayyana cewa Mojtaba Khamenei ya samu raunuka kuma ya koma buya a kasa kamar bera.
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana albashin sa na $1,000, yana nuna yanayin tattalin arziki mai tsanani da faduwar darajar Rial da barkewar zanga-zanga.
Rahotanni sun bazu cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya bace na kwanaki biyar, amma bincike ya tabbatar da cewa wannan ikirari ba gaskiya ba ne.
Kasashen Duniya
Samu kari