Kasashen Duniya
Shugaban Amurka, Donald Trumo ya fara barazanar fita daga kungiyar NATO da aka kafa a 1949. Ya ce za su fita daga kungiyar saboda rashin shiga yakin Iran.
Kasar Iran ta ce ta harbo jirgin sama mara matuki na Amurka nau’in “LUCAS” a Khorramabad yayin da ake ci gaba da yaki da Isra'ila a Gabas ta Tsakiya.
Adadin wadanda suka jikkata a Isra’ila ya haura 6,131 yayin da rikicin yaki ke ci gaba tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran tun daga karshen watan Fabrairun 2026.
Makamai masu linzami daga Iran sun afka wa tsakiyar Isra'ila a ranar Laraba, inda suka jikkata mutane tara tare da janyo gobara a yankunan Bnei Brak da Petah Tikva.
Fadar shugaban kasar Faransa ta bayyana cewa kasar ba ta sauya matsayarta ba tun farkon yakin da Amurka/Isra'ila ta fara da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya yi magana kan tattaunawa inda ya ce kasar ba ta neman tsagaita wuta, sai dai cikakken tsarin kawo karshen yaki.
Shugaba Donald Trump ya soki Faransa saboda hana jiragen Amurka masu ɗauke da kayan soja zuwa Isra’ila wucewa ta sararin samanta yayin rikicin Iran.
Ministan tsaron kasar Isra'ila, Israel Katz ya ce kasar na shirin mamaye wasu yankunan kudancin Lebanon ko bayan yaki da Hezbollah yayin da ake yaki da Iran.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya gode wa al'ummar kasar Iraki bisa kuna da goyon bayan da suke nuna masu a wannan lokaci da suke fuskantar yaki.
Kasashen Duniya
Samu kari