Kasashen Duniya
Shugaba Donald Trump ya yi barazanar sanya harajin kashi 50 kan duk ƙasar da ke sayar wa Iran makamai yayin da ya ce za a hana Iran sarrafa sinadarin uranium.
Sojojin Isra’ila sun sanar da dakatar da bude wuta kan Iran bisa umarnin shugabannin siyasa bayan yarjejeniyar tsagaita wuta ta makonni biyu tsakanin Amurka da Iran.
Gwamnatin Koriya ta Arewa karkashin Kim Jong Un ta harba makamai masu linzami Koriya ta Arewa jim kadan bayan sulhun Iran da Amurka a Gabas ta Tsakiya
Gwamnatin Pakistan ta sanar da cewa a ranar Juma'a, 10 ga watan Afrilun 2026 Amurka da Iran za su zauna a Pakistan bayan alkawarin tsagaita wuta.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran adawa na kasar Isra'ila ya zargi Benjamin Netanyahu da jawo wa kasar babbar asara da ba a taba ganin irinta ba.
Gwamnatin Amurka ta yi asarar aƙalla jiragen yaƙi tara a yayin yakin da take yi da Iran a yankin Gabas ta Tsakiya, bisa hotuna da rahotanni suka sanar.
Mazauna Tehran sun fito kan tituna suna murna bayan sanar da tsagaita wuta na makonni biyu tsakanin United States da Iran bayan rikici mai tsanani.
Wasu daga cikin Amurkawa sun fito zanga-zanga inda suka jaddada adawa da yaƙe-yaƙen da shugabansu Donald Trump ke jefa su a ciki tare da neman a tsige shi.
Farashin mai ya fadi sosai a duniya bayan Amurka da Iran sun amince da tsagaita wuta na makonni biyu, tare da shirin bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Kasashen Duniya
Samu kari