Kasashen Duniya
Majiyoyi sun tabbatar da cewa harin yan bindiga ya yi sanadiyyar kashe mutum daya yayin harin yan bindiga kusa da ofishin jakadancin Isra’ila a Istanbul.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi karin haske kan yakin da kasarsa je yi da Iran. Trump ya yi magana kan lokacin da sojojin Amurka za su iya kwace Iran.
Koriya ta Arewa ta daina tura makamai ga Iran kuma ta ki jajanta mutuwar Khamenei, a wani yunkuri na lallashin Donald Trump domin sasanci a yau Litinin yau.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa ba ta gamsu da batun tsagaita wuta tsakaninta da Amurka ba. Ta bayyana shirin da Amurka ke yi kan tsagaita wuta.
Iran ta harba makaman linzami masu tarwatsewa kan Isra'ila a haruffa uku daban-daban yau, inda wata tsohuwa ta ji rauni mai tsanani a Tel Aviv yau.
Bayanai daga masu shiga tsakani a kasashen da ke son sulhunta Iran da Amurka da Isra'ila sun bukaci tsagaita wuta na kwana 45 domin tsayar da yakin.
Dan Arewacin Najeriya daga jihar Kano da ya shiga sojan Amurka ya yi magana kan aikin ceton da aka yi a Iran domin kubutar da sojan Amurka da ya makale.
A labarin nan, za a ji cewa Isra'ila ta yi magana game da kammala hare-haren da ta ke kai wa Iran bayan wani mummunan farmaki da ta kai a ranar Litinin.
Jamhuriyar Musulunci ta kasar Iran ta ce ta kai hari kan masana’antun sinadarai kusa da Dimona a Isra’ila wanda ya jawo mata gagarumar barna a kasar.
Kasashen Duniya
Samu kari