Karatun Ilimi
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ga rashin dacewar matakin da gwamnatin tarayya ta dauka a kan daliban masu kananan shekaru.
Hukumar JAMB ta koka kan yadda bayar da gurbin karatu ba bisa ƙa'ida ba ya zama ruwa dare a manyan makarantun Najeriya, ta faɗi sunayen jami'o'i biyar.
Hukumar da ke da alhakin shirya jarabawar share fagen shiga jami'o'i a Najeriya ta bayyana sunayen ɗalibai 13 da suna nuna hazaƙa a jarabawar UTME 2024.
Hukumar JAMB ta bayyana cewa maki 140 ne mafi ƙarancin makin shiga jami'o'i a fadin kasar nan. A bangaren foliteknik da kwalejojin ikimi na Najeriya, maki 100 ne.
Gwamnatin Tarayya ta gindaya sharuda kan adadin shekarun shiga manyan makarantu a Najeriya inda ta umarci hukumar JAMB ta tabbatar an bi wannan tsari.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bukaci dawo da darussan addini a makarantu domin daidaita tunanin jama'a.
Kasashe da dama na mayar da hankali wajen harkar ilmi. Akwai kasashen da suka yi fice wajen samar da ilmin boko ga mutanensu. Mun jero 10 daga cikinsu.
Dalibai da malaman jami'ar Bayero sun shiga alhini bayan rasuwar Farfesa mai matsalar gani na farko a Najeriya, Farfesa Jibril Isa Diso.Kafin rasuwarsa malami a BUK.
Bidiyon wani yaro wanda har yanzu ba a bayyana shekarunsa ba ya dauki hankali matuka saboda matukar tsayi da ya ke da shi mai ban mamaki. Ana ganin dan Sudan ne.
Karatun Ilimi
Samu kari