Karatun Ilimi
A rahoton nan, za a ji wani dalibin da ke aji na 4 a sashen ilimin kiwon dabbobi, Oluwaseyi Adebay ya fada cikin tafkin kiwon kifi su na cikin da tafiya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta yi duk abin da ya dace wajen hana kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) tsunduma yajin aikin da aka shirya gudanarwa.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya cika da tsananin farin ciki yayin da jami'ar SOAs ta Ingila ta yi masa albishir da zama Dakta, bayan amincewa da bincikensa.
Sarkin Kano, mai martaba Muhammadu Sunusi II ya kammala karatunsa a fannin shari'ar addinin musulunci da ya fara bayan tsige shi a 2020 a birnin Landan.
Duk da yawan yara masu gararamba a gari, Kano, Kaduna, Katsina da Kabbi sun gaza samun tallafin kuɗin sa yara a makaranta daga hukumar ilimi UBEC ta ƙasa.
ASUU ta nuna takaici kan ci gaba da rikon sakainar kashin da gwamnati ke yiwa harkokin ilimi a manyan makarantu, ta sanar da shirin shiga yajin aiki.
Wasu shugabannin makaranta a jihar Legas sun shigar da Gwamna Babajide Sanwo Olu a ƙarar da suka nemi a biya su diyyar N11bn kan rusa wani ɓangarensu.
Hukumar EFCC ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ne ya yanke shawarar saka Naira biliyan 50 cikin asusun ba da lamun ilimi na Najeriya (NELFUND).
Daga karshe WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar WASSCE na shekarar 2024. Legit Hausa ta samu sanarwa daga hukumar jarabawar a safiyar Litinin 12 ga Agusta, 2024.
Karatun Ilimi
Samu kari