Jihar Kano
Hukumar tsare-tsare da raya birane ta jihar Kano ta rusa wasu gidaje a Gurin Gawa, yankin ƙaramar hukumar Kumbotso duk da umarnin babbar kotun jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta tsara shirin ciyarwa da nufin taimakawa talakawa da gajiyayyu miliyan huɗu kafin karewar watan azumin Ramadan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa da su guji tada zaune tsaye a cikin watan Ramadan, musamman a lokacin gudanar da wasannin al’ada na “tashe”.
Gidauniyar fitaccen dan kasuwa a Afirka, Aliko Dangote ta sanar da cewa a kullum ta na ciyar da mutane fiye da 10,000 a Kano da kewaye yayin ake azumi.
Sheikh Khalil ya ce babu wani dauri da za a yi wa Murja wanda zai kawo maslaha a abubuwan da take yi, inda ya roki Gwamna Abba da ya ba ta mukamin 'hadima'.
Bayan sanar da dan takarar mataimakin gwamna a Edo, shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya sauya dan takarar mataimakin gwamna a zaben jihar.
Musa Iliyasu Kwankwaso babban jigo a jam'iyyar APC ta jihar Kano, ya bukace 'yan majalisun Arewa da kada su bari zargin cushe a kasafin kudi ya raba kansu.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Kano ta yi fatali da ƙarar da aka nemi haramtawa Abba Kabir Yusuf naɗa kwamitocin riƙo kwarya a kananan hukumomi 44.
Wata kotun shari'ar Musulunci a jihar Kano ta datse igiyoyin auren Shamsiyya da Ghali sabida magidancin ya gudu ya bar gida sakamakon matsin tattalin arziki.
Jihar Kano
Samu kari