Jihar Kano
Gamayyar wasu ƙungiyoyi a ƙarƙashin ƙungiyar Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN) sun buƙaci NIS da Interpol su sanya ido kan Abdullahi Umar Ganduje.
Hukumar alhazai ta sanar da barkewar gudawa a sansanin mahajjatan jihar Kano sakamakon cin abinci barkatai na Takaru a Makkah bayan kammala aikin hajji a bana.
Shugabankaramar hukumar Bebeji da ke jihar Kano, Alhaji Sani Kanti Ranka, ya rasu a daren ranar Juma'a, 8 ga watan Yuli. Marigayi ya yi fama da rashin lafiya.
Bayan da shugaban NUC ya yi murabus, ya ce ba zai amince da zuwa jami'ar kudi ba, zai dawo BUK domin ci gaba da aikinsa da ya saba na koyarwa kamar yadda yake.
An bayyana cewa Rarara ya kamata Tinubu ya ba mukami ba Ganduje ba. Wani dan jam'iyyar APC a jihar Kano, Bashir Shata Kabo ne ya bayyana haka a wata hira da ya.
An nemi kasashe da yawa su hana Abba Gida-Gida da ahalinsa biza saboda yadda yake kuntatawa Kanawa. An bayyana hakan ne saboda dalili gida daya kacal a jihar.
Babbar kotun tarayya da ke Kano ta dakatar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano daga gayyatar tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan bidiyon dala
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta musanta zargin cewa an kashe daya daga cikin jami'anta a jihar yayin artabu da 'yan ta'adda a kasuwar Rimi a ranar Talata.
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Kano, Muhammed Usaini Gumel, ya sanar da cewa zasu shirya wasan kwallo tsakanin dakarun 'yan sanda da tubabbun yak daban Kano.
Jihar Kano
Samu kari