Malamin addinin Musulunci
Shugaban malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce mukabala ba za ta kawo karshen rikicin malamai a Kano ba, ya fadi hanyar kawo karshen rikicin da ake a Kano.
Tsohon hadimin shugaban kasa a Najeriya, Reno Omokri ya karyata zargin wani mai gabatar da shirye-shirye na Amurka, Bill Maher cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda zargin wani matashin limami mai suna Salim Umar da sayen buhun fulawar sata ya jefa shi a komar 'yan sanda, ya rasu a can.
Shugaban Izala reshen Kaduna, Sheikh Bala Lau, ya yabawa hukumar tsaro ta farin kaya, DSS kan abin da ke faruwa game da Sheikh Abubakar Shu'aibu Lawan Triumph.
Fitacciyar mai bin addinin gargajiya, Yeye Osunfunmilayo Ajile, ta ce ba za ta bar asalin addinin gargajiya ba duk da barazanar malaman Musulunci a Kwara.
Shugaban Izala na Afirka, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya bayyana cewa ya kamata gaba daya musulmi da wadanda ba musulmi ba su sanya Bola Ahmed Tinubu a addu'a.
Kwamitin Shura na Kano wanda ya kunshi manyan malamai masu mutunci ya bayyana cewa zai gayyaci masu korafe-korafe da Sheikh Lawal Triumph don gabatar da hujjoji.
Kwamitin Malamai masu da'awar sunnah sun nemi a saka doka domin hana mutane gama gari zargin jama'a da batanci a jihar Kano. Sheikh Gadon Kaya ne ya yi bayanin
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya yi jimami tare da mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Khalifofin Darikar Tijjaniyya na jihohin Kwara da Osun.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari