Malamin addinin Musulunci
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu mutum biyu da ake zargi da aikata laifin sace janareto da batiri mai amfani da hasken rana a masallaci.
An yaɗa hotunan tsohon Sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi yayin da ya jagoranci sallar Juma'a a jihar Legas bayan ya ziyarci jihar don halartar wani babban taro.
Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana cewa jam'iyyar NNPP babu abin da za ta tsinana a kotun koli, ya ba su shawara da kada su ta da hankali bayan yanke hukuncin.
Mai shari'a Binta Ibrahim-Galadanchi ta kotun majistire, ta ba da umurnin garkame matashin da ya kashe limami a Kano, ta kuma hada da mahifin yaron.
Malaman addinin Musulunci da Kiristanci sun gargadi 'yan Najeriya kan biyan kudaden haraji inda suka ce saba hakan babban zunubi ne a wurin Allah.
Shugaba Tinubu ya tura sakon jaje ga iyalan marigayi Baba Adinni na Legas, Sheikh Abdul-Afis Aṣamu bayan ya rasu da daren jiya Talata a jihar Legas.
Babban malamin Musulunci a jihar Oyo, Sheikh Abdulfatai Muhali Alaga ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 80 a duniya a yau Talata a Ibadan.
Wata budurwa, Zeinab Khenyab a kasar Iran ta fuskanci daurin shekaru biyu a gidan kaso bayan ana zagin ta wallafa hotonta ba tare da sanya dankwali ba.
Kungiyar MURIC ta bukaci yan majalisa da su fara rabon buhuhunan shinkafa da sauran kayan abinci da shuka karba daga wajen Shugaban kasa Bola Tinubu.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari