Addinin Musulunci da Kiristanci
Limamin katolika na Sokoto, Bishop Matthew Kukah, ya bayyana cewa mutanen da ke da alhakin haifar da matsalolin Najeriya suma basu tsira ba kamar kowa.
Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya shawarci al'ummar Musulmi da su nemi ilimin addinai don kara kawo zaman lafiya a tsakanin addinai da ke Najeriya.
Ma'abota amfani da kafar X sun yi wa Dr Zakir Naik ca, biyo bayan wallafa wasu hotuna da ya yi tare da alakanta sojojin saman Nigeria da zama sojojin Mulunci.
An sanar da batar malamin majami'a a Abuja tun bayan fitan sa daga gida a ranar 1 ga watan Oktoba, 2023. Majami'ar ta roki jama'a su sanya malamin a addu'a.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya amince da ware makudan kudade don gyara da kuma kula da masallacin Abuja da kuma cibiyar Kiristoci da ke birnin Tarayya Abuja.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta bayyana cewa yawancin wadanda ke mayarwa Sheikh Ahmad Gumi kan Nyesom Wike basu duba zahirin gaskiya ba.
Fasto Chukwuemeka Odumeji ya yi barazanar mayar da Fastocin da ke yi wa Isra'ila addu'a makafi da kurame inda ya ce Najeriya tafi ko wace kasa bukatar addu'a.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da rufe wasu coci-coci da masallaci har ma wuraren tarurruka saboda yawan damun jama'a da su ke da kara a yankunan.
Wata matashiyar budurwa yar shekaru 18 mai suna Blessing ta bar addinin Kiristanci inda ta karbi addinin Musulunci. Sabon sunanta a yanzu Khadijah.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari