INEC
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya nuna shakku kan cewa da wuya hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi rajistar sabuwar jam'iyya.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana cewa ta samu takardun neman rijistar jam'iyyun siyasa amma babu ɗaya da ta cika sharudda.
Tsohin gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa sun nemi rijostar sabuwar jam'iyya ne saboda kaucewa rigingimun da jam'iyyun adawa ke fama da su.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon hadin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmad ya ce babu bambanci a tsakanin halayen shugabannin APC da na hadakar Atiku Abubakar.
Gamayyar 'yan adawa a Najeriya sun fara shirin kafa jam'iyyar adawa mai suna ADA domin tunkarar APC a 2027. Tarihin Akin Ricketts da sauran shugabannin ADA.
A watan Nuwamba, 2025 hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC za ta gudanar da zaɓen gwamna a jihar Anambra, mun haɗo masu manyan yan takara huɗu.
Jagororin adawar Najeriya karkashin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar sun nemi INEC ta masu rijistar sabuwar jam'iyya mai suna ADA.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar PDP ta gamu da cikas a kan babban taron kwamitin zartaswa na kasa saboda INEC ta yi zargin cewa an karya doka.
Hukumar gudanarwa ta Abuja watau FCTA ta shirya kaddamar da fara aikin gina hediwaktar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC, lauyoyi sun fara martani.
INEC
Samu kari