Inyamurai Igbo
Jagoran kabilar Igbo, Dr. Nwachukwu Anakwenze ya gargaɗi PDP da kada ta tsayar da Atiku Abubakar a 2027, yana cewa hakan zai jawo ta rasa jihohi da rusa jam’iyyar.
An shiga fargaba a Sokoto bayan kisan Hausawa 16 a Edo, inda Inyamurai da dama suka rufe shagunansu domin gudun harin ramuwar gayya daga matasan jihar.
'Yan sanda sun musanta jita-jitar da ake yadawa kan kai wa Inyamurai Igbo hari a Kano, sun fara bincike don kama wadanda ke yada karyar, tare da yin babban gargadi.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari ya shiga matsala da shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya kai kararsa kotu kan zargin bata masa suna da kiransa 'dan ta'adda.
Hukumar kula da ƙananan yara ta UNICEF ta fitar da wani rahoto inda ta gano Kanuri, Fulani, da Hausa sun fi fama da yaran da ba su zuwa makaranta a Najeriya a 2024.
Kungiyar kabilar Igbo (Ohanaeze Ndigbo) ta caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kan kalamansa game da zaben 2027 da ake tunkara.
Bayan gabatar da hudubarsa ta farko a ranar Juma'a 18 ga Oktobar 2024, Legit Hausa ta tattaro muhimman abubuwa game da sabon limamin babban masallacin Abuja.
Babban limamin jihar Imo, Sheikh Suleiman Njoku, ya bayyana dimbin kalubalen da musulmi ‘yan kabilar Ibo ke fuskanta a yankin Kudu maso Gabashin kasar nan.
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Plateau (PLASIEC) ta sanar da zaben kananan hukumomi da aka gudanar inda wasu yan kabilar Igbo suka yi nasara.
Inyamurai Igbo
Samu kari