Inyamurai Igbo
Gani Adams ya ce ‘yan ta’adda sun kutsa cikin kananan hukumomi 40 a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya, yana mai kira ga hadin kai wajen magance matsalar tsaro.
Janar Yakubu Gowon ya bayyana yadda Olusegun Obasanjo ya ƙi yin aiki ƙarƙashin Murtala Muhammed a lokacin yaƙin basasa saboda batun girman matsayi.
Dan Anambra, Edwin Chukwujekwu ya zama Mataimakin Sakataren APC a Gombe, yana mai jaddada haɗin kai da adalci da inganta dimokuraɗiyya cikin jam'iyya.
Ƙungiyar mata Musulmi ta yi gargaɗi kan barazana ga Musulman Igbo, musamman mata masu hijabi, tare da bayyana halin da mata masu nakasa ke ciki a yanzu.
Babbar Kotun Tarayya ba ta shirya sake duba hukuncin Nnamdi Kanu ba, binciken CableCheck ya tabbatar da rashin hujja. Lauyan Kanu ya bayyana wannan a matsayin ƙarya.
Dan majalisar tarayya da Kaduna, Bello El-Rufai ya soki bambancin hukuncin da ake bai wa masu ta’addanci, yana kira a samar da tsarin shari’a mai daidaito.
Dangin shugaban IPOB, Mazi Nnamdi Kanu sun ce akwai makirci na kashe shi bayan kotu ta yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai kan tuhumar ta’addanci.
Kotun Tarayya ta karyata labarin cewa an yi yunkurin hallaka Mai Shari'a, James Omotosho saboda hukuncin da ya yanke kan Nnamdi Kanu a makon jiya.
Jihar Anambra da ke Kudu maso Gabashin Najeriya ta kasance cibiyar al’adu, kasuwanci da tarihi yayin da ake shirin zaben gwamna gobe Asabar 8 ga watan Nuwambar 2025.
Inyamurai Igbo
Samu kari