Yan jihohi masu arzikin man fetur
Abubakar Momoh, ministan raya yankin Neja Delta a gwamnatin Tinubu ya gana da tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan da Asari Dakubo a birnin Abuja.
Najeriya ta rasa matakin farko yayin da Libya da Angola su ka zama na farko da na biyu a jere bayan kasar ta samu tasgaro wurin samar da mai a Afirka.
Gwamnati ta lashe amanta domin gudun karin tashin farashin fetur. Idan aka bar farashi a hannun ‘yan kasuwa, sai an koma saida litar fetur a kan akalla N818.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda sojojin Najeriya suka samu nasarar lalata wata matatar mai a Najeriya, inda ake tace mai ba bisa ka'ida ba saboda dalilai.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ƙara jaddada kudirinta na tabbatar da kawo ƙarshen shigo da tataccen man fetur daga waje, ta ce matatun mai zasu ci gaba da aiki.
'Yan sanda a kasar Burtaniya na tuhumar tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke da cin hanci da rashawa kan karbar kwantiragin miliyoyin Daloli.
Yankin Kudu maso Kudu na Najeriya yana da albarkatun man fetur wanda ke samarwa da ƙasar nan kuɗaɗen shiga. Sai dai mutanen yankin na rayuwa cikin talauci.
Litar man fetur ya na shirin sake tashi daga N620 zuwa N720 a gidajen man Najeriya. Tashin Dala zuwa kusan N950 a kasuwar canji zai shafi farashin gidajen mai.
Gamayyar kungiyoyin 'yan ƙwadago NLC da TUC z sun sha alwashin tsunduma yajin aiki na gama-gari muddun aka ƙara farashin litar man fetur fiye da yadda ake said.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari