Hamza Al Mustapha
Dogarin tsohon shugaban kasa Sani Abacha, Manjo Hamza Al Mustapha ya yi bayani kan yadda aka samu gawar Abacha da rusa zaben Abiola a mulkin IBB.
Shugabannin SDP sun karbi tsohon mataimakin gwamnan jihar Jigawa, Sanata Muhammad Ubali Shitu zuwa SDP. Nasir El-rufa'i da Hamza Al-Mustapha sun masa baya
Hamza Al-Mustapha ya kai ziyara ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan ya bi sahun tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i wajen komawa SDP.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Manjo Hamza Al-Mustapha ya koma jam'iyyar SDP ta hadu da Nasir El-Rufa'i. Ya sauya sheka ne a Abuja.
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon dogaron shugaban kasa a zamanin mulkin soji ya ce Najeriya na da tarin albarka amma babu tsarin tafiyar da al'amura yadda ya kamata.
Tsohon dogarin shugaban kasa, Sani Abacha kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Hamza Al Mustapha ya bayyana cewa akwai sauran masu kishin jama'ar Najeriya.
Tsohon mai tsaron Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya ce ba mulkin soja da wasu yan Najeriya ke fata ne mafita ga wahalar rayuwa ba, ya bukaci a yi tunani.
Tsohon dogarin tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya bayyana hakikanin makiyan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kasar nan.
Manjo Hamza Al-Mustapha ya koka kan matsalar tsaron Najeriya inda ya ce shugabannin da suka gabata ne suka lalata tsaron kasar da rashin yin katabus.
Hamza Al Mustapha
Samu kari