Goodluck Jonathan
Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Doyin Okupe ya bayyana yadda mai gidansa ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari kafin barin mulki.
Fitaccen mai amfani da kafar sadarwa, Reno Omokri ya soki Bola Tinubu kan rattaba hannu a dokar sauya taken Najeriya inda ya ce an tafka babban kuskure.
An haifi Ibrahim Lamorde a Mubi da ke jihar Adamawa. ya yi karatu a jami'ar ABU. Ya shiga aikin dan sanda ya kuma zama shugaban EFCC a zamanin Goodluck Jonathan.
Hukumar (EFCC) ta kama dan kwangilar da ya karbi N2.17b wajen mai ba tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara kan hakokin tsaro, Kanal Sambo Dasuki.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr Gooduck Ebele Jonathan ya shawarci Gwamna Fubara da Nyesom Wike su haƙura su haɗa kansu idan suna kauna da kishin mutanen Rivers.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan ya bayyana cewa na lalata abubuwan alheri da dama da ya kawo Najeriya bayan barin mulki a shekarar 2015.
An gano Ummaru Yar'adua bai bar Najeriya ba sai da ya amince Goodluck Jonathan ya zama shugaban riko. 'Danuwan marigayin, Sanata Abdulaziz Yaradua ya bayyana haka.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya goyi bayan samar da 'yan sandan jihohi a kasar nan. Ya ce za a samu tsaro idan aka samar da su.
Wata babbar kotu a Abuja ta wanke Mohammed Adoke, tsohon ministan shari'a da wasu mutane shida da ake tuhuma da laifin zamba a cinikin mai na Malabu.
Goodluck Jonathan
Samu kari