Tsadar Mai
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tuhumci gwamnatin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da kokarin sace N3 trillion da sunan kudin tallafin man.
An yi zargin kamfanin man feturin Najeriya NNPC bai yi bayanin yadda aka yi da gangan mai guda milyan 104.48 da aka haka ba a shekarar 2019. Rahoton Dataphyte.
Kamfanin NNPC ya ba da kwangilar kera daruruwan motocin bas domin a tura su jihohin Najeriya yayin da ake fargabar cire tallafin man fetur. Tuni an fara kera su
Ministar kudi, kasafin kudi da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmad Shamsuna, ta bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari zata cire tallafin man fetur a 202
Legas - Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu IPMAN sun ta bayyana cewa tana maraba da shirin cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke yi a 2022.
Bankin Duniya ya yi kira ga Gwamnatin tarayya ta cire tallafin man fetur da take badawa nan da watanni uku zuwa shida. Bankin mai baiwa kasashe bashi a rahoton
FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce za ta rika kashe N200 billion a wata wajen rabawa talakawan Najeriya kudi domin rage zafin da cire tallafin mai zai haifar.
Dirakta Manaja na kamfanin NNPC, Malam Mele Kyari, ya tofa nasa albarkacin bakin kan lamarin cire tallafin man fetur a sabuwar shekarar 2022 da ake fuskanta.
Abuja - Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya bayyana cewa gaba daya Gwamnonin Najeriya sun amince Gwamnatin tarayya ta cire tallafin man fetur a sabon shek
Tsadar Mai
Samu kari