Tsadar Mai
Kwamitin rabon kayan tallafi domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur, wanda Tinubu ya kafa, ya ce nan bada jimawa ba ƴan Najeriya za su fara cin gajiya.
Wata budurwa ta bayyana yadda ta siya ruwan N10 a wata jiha, wanda ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta. Da yawa sun ce wannan ba zai yiwu ba ko kadan ma.
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) Peter Obi, ya yi tsokaci kan tallafin N8,000 na shugaba Tinubu domin rage raɗaɗin cire tallafi n fetur.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ware N500bn don rage radadin cire tallafin da ya yi a watan Mayu da ya jefa 'yan kasar cikin mawuyacin hali na tsadar rayuwa.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa ƴan Najeriya mutum miliyan 12 za su riƙa samun N8,000 kowane wata domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Biyo bayan cire tallafin man fetur da shugaba Tinubu ya yi, an shiga halin raɗaɗi sosai a ƙasa, wands hakan har wasu jihohi ya shafa suka rage yawan ma'aikatu.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cire tallafin man fetur gaba ɗaya saboda a cewarta ba za ta iya ci gaba da biya ba. Cire tallafin ya janyo ƴan Najeriya na kuka.
Tun bayan cire tallafin man fetur da Bola Ahmed Tinubu ya yi a Najeriya, mutane ke shan fama da wahalhalu yayin da masu gidan mai suka koka kan nasu matsalolin.
A. A Rano ya musanya labarin da ake yadawa cewa ya karya farashin fetur. Dama zai yi wahala a iya saida litar fetur a N400 domin bincikenmu ya nuna akasin haka.
Tsadar Mai
Samu kari