Tsadar Mai
Kasar Angola ta bi sahun 'yar uwarta Najeriya wajen rage yawan kudaden da take kashewa wajen biyan tallafin mai da 'yan kasar ke amfani da shi. Kasar ta ce ta.
Babban mai tsawatarwa na majalisar dokokin jihar Adamawa, Hon. Haruna Jilantikiri, ya zabi komawa ga hawan keke domin yin zanga-zanga ga tashin farashin mai.
Bayan sanarwar cire tallafi da Shugaba Tiinubu ya yi a bikin rantsarwarsa a ranar Litinin, dillalan man fetur suka fara gallaza wa mutane a akan batun man fetur
Kamfanin man fetur a Najeriya ya kara farashin man fetur a gidajen mayin da suke karkashinsu, sanarwar ta kara da cewa farashin zai yi dai dai da na kasuwa.
Atoni Janar na Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami ya bayyana cewa a halin yanzu ofishinsa ya yi nasarar samo fiye da $1bn na danyen mai ga kasar Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin dake tattare da yin sabbin kudi da kuma karancin mai a Najeriya. A cewarsa, duk zabe ne.
Hukumar daidaita farashin man fetur ta kasa, NMDPRA, ta garkame wasu gidajen mai 14 a fadin jihar Kano. An kama su da laifin siyar da mai a farashin tsada.
Direbobi da masu hawa motocin haya sun koka game da tsada da wahalar mai da ake fama da shi a birnin tarayya Abuja, jihar Legas da wasu jihohin kudu maso yamma.
Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya fadi a yau ranar Juma'a, 23 ga watan Satumba yayinda Najeriya ke fama da satar danyen mai dake gudana a kudancinta.
Tsadar Mai
Samu kari