Tsadar Mai
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa maganar karin kudin mai a kasar babu kamshin gaskiya a cikinta, ya bukaci mutane su kwantar da hankalinsu.
Sanata Shehu Sani ya yabawa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan hana karin kudin makarantun firamare da sakandare masu zaman kansu, ya ce abin a yaba ne.
Fadar gwamnatin tarayya ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sanya farashin man getur ba zai yi ƙasa ba ko da kuwa matatun man fetur ɗin ƙasar nan suna yin aiki.
Najeriya ta rasa matakin farko a jerin kasashe mafi samar da mai a Nahiyar Afirka, ta sauko mataki na uku bayan Libya ta kasance na daya da ganga 1,173m a rana.
Gwamnatin jihar Jigawa ta shirya tallafawa talakawa masu ƙaramin ƙarfi da masu ƙananan sana'o'i a jihar, domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur da aka yi.
Alhaji Aliko Dangote ya yi asarar fiye da Naira biliyan 480 cikin sa'o'i 24, a yanzu Dangote ya mallaki kudi Dala biliyan 10.5 bayan ya dawo mataki na biyu.
Rigima ta barƙe tsakanin wani mutum ɗan Najeriya da mai zuba mai a gidan siyar da man fetur bayan ta yi kuskuren cika masa tankin motarsa tatul da man fetur.
Kamfanonin siminti na Dangote da BUA sun bayyana cewa sun kashe Naira biliyan 205 kan siyan man fetur a cikin watanni shida na shekarar 2023 saboda cire tallafi
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana amfanin cire tallafin man fetur ga 'yan Najeriya musamman wurin rage shakar gurbatacciyar iska a kasar.
Tsadar Mai
Samu kari