Tsadar Mai
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da Kungiyar Kwadago, NLC, kan shirin kungiyar na shiga yajin aiki bayan cire tallafin man fetur a kasar da Tinubu ya yi.
Sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun ya tura sako ga Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC da TUC kan shirin su na yin zanga-zanga a gobe Laraba 2 ga watan Agusta.
Kungiyar dillalan man fetur (IPMAN) ta koka kan yadda cire tallafin man fetur ya tilasta da yawa daga cikin mambobinta haƙura da sana'ar saboda rashin riba.
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya sha alwashin rushe duk gidan da aka samu kayayyakin abinci da aka Sato daga rumbun ajiyar kayayyakin tallafi.
Gamayyar limaman majami'u a Najeriya sun bayyana cewa idan ba a dauki matakai masu tsauri ba akan cire tallafin mai to tabbas kasar Najeriya za ta ruguje a kusa
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Najeriya sun bayyana rage radadin cire tallafin man fetur. Sun kawo hanyar da kowa zai ji dadi ba tare da wata matsala ba a jiha.
Kayayyakin amfani na yau da kullum musamman ma dai kayan abinci sun yi tashin gwauron zabi a Najeriya. Hakan dai na da nasaba da tsadar man fetur da aka samu.
Gwamnatocin Borno da Yobe da Adamawa sun samar da bas bas a cikin gari don ragewa mutane radadin cire tallafi da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi a watan Mayu.
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya duba halin matsin da ake ciki a ƙasa inda ya gwangwaje ma'aikata da ƴan fansho a jihar da tallafi mao tsoka.
Tsadar Mai
Samu kari