Femi Gbajabiamila
Gwamnoni da suka yi mulki su na harin kujerar shugaban majalisar dattawa. Wannan karo har da sababbin shiga majalisar kasar ake neman yin takarar shugabanci.
Ganin su na da ‘yan majalisa har 182, ‘Yan adawa sun ce rinjaye yana hannunsa a 2023. ‘Yan majalisa sun ja daga wajen yaki da Jam’iyyar APC a zaben na bana.
Idan ana maganar cancanta, Mas’ud El-Jibril yana ganin Barau Jibrin ya sha gaban duk wani Sanata a majalisar kasar. Wannan shi ne ra'ayin Sanata Danladi Sankara
Kila Sanatocin Arewa irinsu Barau Jibrin ba za su kai labari a zaben Majalisa ba. Gwamnoni sun karkata ga irinsu Orji Kalu, Osita Izunaso da Godwill Akpabio
Gwamnonin jam’iyyar APC sun rubuta wasika domin ankarar da Bola Tinubu abin da ke faruwa. Akwai mutum biyu da ke kashe $500, 000 zuwa $1m domin samun mukami
Shugabancin Majalisar Wakilan zai iya fadawa Arewa, Franic Waice yana neman Mataimaki. Waice ya roki a zabe shi ya zama mataimakin Shugaban Majalisar kasar.
‘Yar APC ta shiga sahun masu neman zama Shugabar Majalisar Tarayya. ‘Yar majalisar ta ce maza sun rike madafan iko, sam ba a damawa da ‘yanuwanta mata a siyasa.
Hon. Mark Tersee Gbillah ya ce akwai wasu kudi da ake zargin sun yi kafa a Najeriya, wasu jami’an gwamnati sun karbi kudin da ba su shiga asusun gwamnati ba.
Kwanan nan Gwamnoni APC za su hadu da ‘Yan majalisar NWC da Bola Tinubu. Kwanaki kadan suka rage a rantsar da sabuwar majalisar tarayya, APC na cikin rudani.
Femi Gbajabiamila
Samu kari