Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar Bankin Raya Musulunci da Gwamnatin Jihar Gombe, sun ce za su kafa makarantun Almajiri na kwana guda uku a jihar, Arewa.
Ya kuma ce gwamnati ba za ta amince da bukatar kungiyar na biyan malamai kudaden alawus-alawus din su na tsawon watanni shida da suka bata ba tare da aikin.
Lakcarorin Najeriya karkashin kungiyar malaman kwalejojin ilimi, COEASU, sun janye yajin aikin da suka yi na tsawon kwanaki 60, The Punch ta rahoto. An dauki wa
A ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar daliban 2022 na babban ajin karshe na sakandare, WASSCE.
Gwamnatin Jihar Plateau ta janye lasisin dukkan makarantun Nursery, Frimare da Sakandare masu zaman kansu a Jihar, Daily Trust ta rahoto. Kwamishinan Ilimi na J
Hukumar gudanarwar jami’ar jihar Kaduna (KASU) ta koma karatun zango na biyu na shekarar 2020/2021 ga dalibanta na digirin farko har zuwa digirin digirgir.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta kara tsawaita yajin aikin da take da karin wasu makonni hudu domin baiwa gwamnatin tarayya karin lokaci domin biyan bukatun.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya maida wasu Malaman Firamare da gwamnatin jihar da ta gabata ta sallama daga aiki ba kan ƙa'ida ba, ya nemi su yi afuwa.
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, saboda fargabar fargabar hare-haren ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda, ta bayar da umarnin rufe dukkanin kwalejojin gwamnatin tarayya.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari