Babban kotun tarayya
Kotu ta yanke wa tsohon MD na BANKIN NEXIM, Roberts Orya, hukuncin shekara 490 a gidan yari kan damfarar N2.4bn. EFCC ta bayyana cewa ta yi nasara a shari'ar.
A labarin nan, za a ji cewa lauyan Yahaya Bello ya yi magana a kotu inda ya bayyana cewa shari'ar da ake yi da wanda ya ke kare wa siyasa ce kawai.
Kotun jihar Kano ta sassautawa Sheikh Ibrahim Abdullahi Isa Makwarari sharudan beli bayan shafe mako biyu ba tare da cika sharudan da aka kafa masa ba.
A labarin nan, za a ji cewa Solomom Dalung, tsohon Minista a gwamnatin baya ya zargi gwamnati da nuna wariya da ta kai Abubalar Malami da dansa kotu.
Abubakar Malami, tsohon Ministan shari'a da ɗansa sun sake gurfana a gaban kotu bayan DSS ta zarge su da laifuffuka masu alaƙa da ta'addanci a Najeriya.
Babbar kotun jihar Kano ta dage shari'ar da ake zargin tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje da wasu mutum 7 kan zargin karkatar da kudaden al'umma.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya kalubalanci yunkurin da hukumar EFCC ke yi na kwace masa kadarorinsa. Ya bayyana inda ya samu kudaden.
Abububakar Malami, tsohon ministan shari'a, ya bukaci kotun Abuja ta janye umarnin kwace kadarorinsa 57; ya ce ya dade da ayyana dukiyarsa a hukumar CCB.
Antoni Janar na tarayya kuma Ministan Shari'a, Lateef Fagbemi ya bayyana a gaban kotu yayin gurfanar da wadanda ake tuhuma da hannu a kisan mutane 150.
Babban kotun tarayya
Samu kari