Nade-naden gwamnati
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da shugaban hukumar raya wutar lantarki a karkara REA, Ahmad Salihijo Ahmad da manyan daraktoci uku.
Majalisar Dattawa ta amince ta bukatar Shugaba Tinubu da ya nema a wurinta kam nadin Raheem Amidu da kuma Fasuwa Abayomi a matsayin kwamishinoni a hukumar NPC.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya naɗa mambobin majalisar dokokin jihar da kotun ɗaukaka ƙara ta tsige a matsayin masu taimaka masa a mazaɓunsu.
Za a ji Bola Tinubu ya gabatar da jawabin shiga sabuwar shekarar 2024. Shugaban kasa ya tabo batutuwa da yawa a jawabinsa, ya yi alkawarin kawo sauki
Tsohon mataimaki shugaban APC na shiyyar Arewa bai jin dadn kamun ludayin gwamnati mai-ci. Salihu Mohammed Lukman ya soki salon mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin tarayya tana kokarin ganin ta shawo kan matsalar karacin lantarki a kasar nan. Kamfanonin AEDC, IEDC da TCN sun batawa Minista rai a kan rashin wuta
Bashir Ahmad ya ce Gwamna Abba ya kwancewa Hisbah zani a kasuwa, shi ya sa Daurawa ya ajiye aikinsa. Ya ce bai kamata Abba ya fadi laifin Hisbah a bainar jama'a ba.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar shugaban kasa Bola Tinubu na korar shugaban hukumar kare masu sayen kayayyaki ta tarayya, Babatunde Irukera.
Sabon rahoto ya tabbatar da cewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya fi kowa kokari a cikin jerin Ministoci 12 na gwamnatin Tinubu da aka fitar a jiya.
Nade-naden gwamnati
Samu kari