Nade-naden gwamnati
Ana fitar da wasu sunaye a matsayin wadanda za a ba mukaman Ministoci, akwai sunan Rabiu Kwankwaso, Muhammad Sani Abdullahi, Aisha D. Binani da Kabiru Marafa.
'Dan gwagwarmaya kuma mai sharhi kan harkokin siyasa, Dele Farotimi, ya ce baya tsammanin shugaban ƙasa zai naɗa Ministocin da zasu iya kawo sauyi a Najeriya.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Osun ta maka gwamnan jihar, Ademola Adeleke kan nada kansa kwamishinan ayyuka da kuma mataimakinsa kwamishinan wasanni a jihar.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasa, A.Bola Ahmed Tinubu, ta naɗa mutane 10 a hukumar raya shiyyar arewa maso Gabashin Najeriya.
Kungiyar dattawan APC a Bayelsa ta ce Goodluck Jonathan ya ce a ba shi Minista daga jihar, ana sa ran Tinubu ba zai bari kura ta ci bugu, gardi ya karbi kudi ba
Majalisar Dattawa ta sake daga zamanta zuwa gobe Laraba 26 ga watan Yuli yayin da 'yan Najeriya ke dakon sanin sunayen ministocin da Shugaba Tinubu ya mika.
Mun kawo sunayen ‘Yan siyasan Kaduna da Uba Sani yake so ya nada a Kwamishoni. Gwamnan ya aika sunan Auwal Musa Shugaba, Shizzer Nasara Bada da Sule Shu’aibu.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya yi sabbin naɗe-naɗe guda 9 a gwamnatinsa a wani yunkuri na ƙara haɓaka harkokin mulki a jihar Kaduna da cika alkawari.
Bashir Ahmad, hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai bayyana jerin ministocinsa a ranar Talata.
Nade-naden gwamnati
Samu kari