Nade-naden gwamnati
Ga dukkan alamu rigimar siyasa a jihar Edo za ta dawo sabuwa yayin Philip Shaibu ya tsallake Gwamna Godwin Obaseki, ya naɗa ma kansa sababbin hadimai.
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya sake bayar da wani sabon umarni dangane da adadin shekarun da ake bukatar dalibai su kai kafin shiga manyan makarantu.
A jiya Laraba 17 ga watan Yulin 2024 Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Didi Esther Walson-Jack a matsayin shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sake waiwayar mata yayin da yake ci gaba da rabon muƙamai, ya naɗa sabuwar shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Rahotanni daga jihar Abia da ke Kudu maso Gabashin Najeriya sun bayyana cewa kwamishinar noma da takwaranta na ma'aikatar kimiyya da fasaha sun aje aiki.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya jawo ƙarin mutane cikin gwamnatin jihar, ya fitar da sunayen mutane 1,270 da naɗa a matsayin masu taimaka masa.
Ɗan barkwanci mai ashariya daga Arewacin Najeriya, Umar Bush ya shiga ofishinsa a hukumance bayan nada shi hadimi na musamman a bangaren nishadi a Abuja.
Fitaccen mai barkwancin nan daga Arewa, Umar Bush ya samu mukamin mai tallafawa Hon. Mohammed Abba Isah kan harkokin nishadi a ofishin Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya tsige Olufemi Adekanmbi daga mukaminsa na Kodinetan shirin Hydrocarbon Pollution Remediation Project (HYPREP) sa’o’i 48 bayan nadin sa.
Nade-naden gwamnati
Samu kari