Yan bindiga
Rundunar ’yan sanda a Benue ta yi martani kan batan hadimin gwamna da wani a jihar inda ta ce ba ta da masaniya kan cafke Asom Jerry da bacewar Terver a Abuja.
Yayin da al'umma da dama suka gaji da hare-haren yan bindiga a wasu yankunan jihar Katsina, an gudanar da zaman sulhu a Faskari da dan bindiga, Ado Aliero.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana danuwarsa kan gazawar Shugaba Bola Tinubu wajen kawo karshen matsalar tsaron Najeriya.
Wani jagoran 'yan bindiga, Isiya Akwashi Garwa, ya sako mutanen da ya sace a jihar Katsina. Jagoran 'yan bindigan ya sako mutanen ne saboda yarjejeniyar sulhu.
Wasu da ake zargi 'yan bindiga masu garkuwa da mutane ne sun sace wani mutum a karamar hukumar Dukku sun kashe shi bayan karbar kudin fansa Naira miliyan 5.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa 'yan bindiga sun bukaci a samar musu da asibitoci, makarantu da kafa wajen shan ruwan dabbobi kan sulhu a jihar.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an rage matsalar 'yan ta'adda, yan bindiga masu garkuwa da mutane da kashi 70 saboda matakan da Radda ya dauka.
Kakakin rundunar yan sanda a jihar Zamfara, Yazid Abubakar, ya musanta rahoton sace masallata 40 inda ya tabbatar da cewa mutane takwas kawai aka dauke a jihar.
'Yan bindiga sun sace wata daliba da kuma wata 'yar bautar kasa a Jos, inda suka buƙaci N50m a matsayin kuɗin fansa, lamarin da ya haifar da tashin hankali a yankin.
Yan bindiga
Samu kari