Yan bindiga
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne, sun kai hari majami'ar katolikan da ke Chawai a karamar hukumar Kaurun jihar Kaduna a daren Lahadi an kashe kuku.
Gwamnatin jahar Kogi dake arewa ta tsakiya a Najeriya tace yan bindiga sun kai hari ofishin yan sanda amma jami'an tsaro sun dakile harin, sun aika ɗaya lahira.
Tsohon gwamnan jihar Borno Ali-Modu Sheriff, ya musanta zargin sa da ake da hannu cikin Boko Haram, inda a cewar sa jami'an tsaron sun dade suna binciken sa.
Dalibin da shi kadai ya rage hannun masu garkuwa da mutane dan makarantar Bethel Baptist, yayi mirsisi ya ki dawowa gida, ya bayyana yadda yake jindadin zaman.
Sanata Musa mai wakiltar mazabar Niger ta gabas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da dauka matakin gaggawa kan mazauna kauyukan da ke kai bayanai ga yan bindiga.
'Yan bindiga sun halaka sama da rayuka talatin, sun yi garkuwa da wasu mata a hari mabanbanta a ranar Juma'a duka a jihar Zamfara saboda kin biyan harajin N40m.
Gwamnatin jihar Niger ta sa dokar ta baci na tsawon awa 24 a Shiroro da karamar hukumar Rafi saboda yawan hare-haren da 'yan bindiga suke kai wa yankunan .
Yayin da matsalar tsaro ke ƙara taɓrɓarewa musamman a yankin arewa maso yammacin Najeriya, wasu yan ta'adda sun kashe aƙalla mutum 17 a wani sabon harin Katsina
‘Yan bindiga sun halaka fiye da mutane 30, sannan sun yi garkuwa da wasu wadanda yawanci mata ne sakamakon hare-hare daban-daban a ranar Juma’a cikin Jihar Zamf
Yan bindiga
Samu kari