Kashim Shettima
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno tayi bajakolin masu laifi da 'yan ta'adda fiye da 50 da ta kama tare da kayan laifi da makaman su a hedikwatar rundnar dake Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Masu laifin da aka
Wata majiya mai tushe, da harin ya shafi 'yan uwan ta, ta shaida wa jaridar Daily Trust a Maiduguri cewar mayakan sun kai hari garin ne da misalin karfe 8:10 na daren ranar Asabar, inda suka yi harbin iska kafin daga bisani su far
Gwamnan jihar Borno ya ce duk da jihar sa na ci gaba da fuskantar kalubale na ta'addancin mayakan Boko Haram, akwai jihohin da ta dara ta fuskar samun kwanciyar hankali wajen gudanar da harkokin kasuwanci.
Mayakan sun dira a kauyen Molai a cikin motoci tare da kai hari kan jama'a da yammacin ranar Talata, daf da lokacin da jama'a ke shirin shan ruwan azumin watan Ramadana. Mambobin kungiyar da ake kyautata zaton masu biyayya ga shug
Zulum ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook inda yayi alkawarin daurawa daga inda Gwamna Kashim Shettima ya tsaya, musamman duba da dimbin ayyukan more rayuwa daya dauko.
Kungiyar IS reshen Afrika ta yamma (ISWAP) ta sanar da tsige shugabanta, Abu Mus’ab Albarnawi, a wani sakon sautin murya da kungiyar ta fitar da misalign karfe 06:13 na yammacin yau, Litinin, kamar yadda dan jarida Ahmad Salkida
Modu Hajja Bunaye Bama, daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da aka dade ana nema ya shiga hannu. ‘Yan kungiyar sinitirin sa kai (Civilian JTF) reshen Karamar hukumar Bama da ke jihar Borno ne su ka yi nasarar ka
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa INEC ta sanar da cewa Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Borno ne ya lashe zaben sanata na mazabar Borno ta Tsakiya. A yayin da ya ke ba
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce zai kara bin hanyar zuwa Gamboru daga Maiduguri domin kaddamar da yakin neman zabe a sati mai zuwa duk da kasancewar mayakan kungiyar Boko Haram sun bude wa tawagar sa wuta a kan hanyar
Kashim Shettima
Samu kari